
Menene so ? ft. Shamsiyya Sadi
- Genre:Afrobeat
- Year of Release:2024
This song is not currently available in your region.
Lyrics
Menene so ? ft. Shamsiyya Sadi - Real Dan Asali
...
Menene so menene qauna nayi tambaya
menene kishi menene dadin rayuwa
Kaine so Kaine qauna amsar tambaya
Kaine kishi Kaine dadin jin rayuwa
bayan ta rufe me fusgar raina kece
maadanar sirrina mai raunana ruhi nace kaf cikin yan mata kedin ae ta musammance inajin dadi soyayya na dace matata farin cikin ya,yana ae kedin ce na samu fara doguwa alkyabbar mata haha
eh jinkirin shekara dubu zanyi shi idan zaa bani Kai ni buri na na rayu gidanka na kwanta na tada Kai in Sha Allah zan haifi diya wacce zatayi kama dakai in mata tarbiyya halaye tayo koyi dakai raino sai mummy kulawar ya Kuma naga Kai ni,imar soyayya aure ne naka na gaskata haaaaaaaaa
Similar Songs
Listen to Real Dan Asali Menene so ? ft. Shamsiyya Sadi MP3 song. Menene so ? ft. Shamsiyya Sadi song from album Menene so ? is released in 2024. The duration of song is 00:03:45. The song is sung by Real Dan Asali.
Related Tags: Menene so ? ft. Shamsiyya Sadi, Menene so ? ft. Shamsiyya Sadi song, Menene so ? ft. Shamsiyya Sadi MP3 song, Menene so ? ft. Shamsiyya Sadi MP3, download Menene so ? ft. Shamsiyya Sadi song, Menene so ? ft. Shamsiyya Sadi song, Menene so ? Menene so ? ft. Shamsiyya Sadi song, Menene so ? ft. Shamsiyya Sadi song by Real Dan Asali, Menene so ? ft. Shamsiyya Sadi song download, download Menene so ? ft. Shamsiyya Sadi MP3 song