![Na matsu](https://source.boomplaymusic.com/group10/M00/11/21/78acd65645844209985aad9a27bb29c1_464_464.jpg)
Na matsu Lyrics
- Genre:Afropop
- Year of Release:2022
Lyrics
Na matsu - Namenj
...
sunanki ne a zuciyataa ni naki ne sahibata Aurenki ne manufata hakinkine nabaki gata wataran wata rana za a kai ki gidana matsayin matata kece madarata×2
Na matsu×3 naga wannan rana
Na matsu×3 naga wannan rana
Allah ya kaimu Allah kaimu Allah kaimu ranan nan×2
Allah ya nuna, nuna Allah ya nuna mana ranar nan
Allah ya kaimu Allah ya kaimu Allah ya kaimuu
Waiyoo Allah! Dadi yaur prsences dadi your apsentice daci your are my happyness