
Salma Lyrics
- Genre:Pop
- Year of Release:2022
This song is not currently available in your region.
Lyrics
Salma - Ali Jita
...
Mu gaida Salma
Salamatu gimbiya sarauta autar mata
Mu gaida salma ummm , sannun ki salma
Salam akai kum
Salama matu kinji dan baya ni
Inada zance amsa zana so ku bani
Ina ya salma a mata kunji nai baya ni
Kida da busa ga jita na sauya launi
Mu gaida salma me dara jar da nai yakini
Ku tashi mata kwita rawa cikin sukuni
Cikar gari ne in a garin ana da salma ah
Salma gimbiya ce mu kuma mun santa mumu na ce
Salma jaruma ce me nasara da arziki ce
Salma yar gida ce komai tai yi shiya dace
Sannun ki salma kyan halin kine ya biki
Sannun ki salma kin dace da arzikin ki
Abawa salma mota ko abata doki
Sannun ki salma se faraa da yan uwan ki
Allahu rabbi gatan salma diyar sara kuna ce salma gata malama ce salma farin jini yana gun salma,
Ado na gaske na gun salma
Shiga kala kala se salma
Inata godiya salma
Dubu dubun kawaye salma
Dubu dubun masoya salma
Dubu dubun kudi se salma
Dala dala a hannun salma
Ku tafa hannuwa ga salma
Ku dinga jin jinawa salma
Ina irin ta mata salma
Tafiya irin ta mata salma
Halin kwarai da kyauta salma
Mahassada ku kwele salma
Sedai ilahu ya lamarin salma
Gari gari ana jin salma
Gida gida ana San salma
Alfahhari ta mata salma
Alfahharin maxan ma salma
Take na salma ne da salamahh
Nasara tazam cikin al ummah
Dama gareta seta dama
Mu gaida salma
Salamatu gimbiya sarauta autar mata