ASSALAMU ALAIKI
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2021
Lyrics
ASSALAMU ALAIKI - Hamisu Breaker
...
Uhmmm hahhhhhhh uhmmmmmmm Beat amjad record In na fada miki na gode, sai ki kara kula Dama akwai maganar sirri, shi nake maula Kowa yazo ya raba ni dake, sai kece la la Sai kice lala lala lala lala Asalmu'alaiki Asalmu'alaiki ya hasken danake kalla Sai ki bani abunda zance sanki nake ma kulla Tausaya mini dan allah, kanki nai shela Mai sona kece muradina Don ke nake kauna Zo ga guri zauna Kinji kanwata, kira ni yaya na Indai da soyayya, ba'a jayaya Yau gani na shirya, na hado kaya Ya masoyiya, ki hanani in jinya In na tinu maganar ki sai zuciya tayi mini Wasu zance nei (wasu zance nei) Ka sakani nai ta nishadi Ya kuryatul'aini, kar kice nai kaudi Kinga soyayyar ki, ta sani ina ta zumudi Yar abada ni dake, bazan gaji ba A daka a bari, bazan hanu ba Mai ziga ka bari domin bazan zigu ba Ina santa, kaunarta na daduwa Shararki ta dana tarkuna, ya saba kirjinata A bari kawai su rike mini, har su gigita Taimako za kuyi mini, kar a lalata Na zamo majanuni, akan ki nai wauta Ina sanki ba dan hali ba dan Allah Ni bazan kyale ki ba ko za'a sanya bulala Kiyo hakuri kaunarki tayi min ila Kar ki manta, alkawarinmu mun kula Hahhhhhhh yehhhhhhh hahhhhhhh ummmmm Hahhhhhhh ummmmm uhmmmmmmm Midget mix
Similar Songs
More from Hamisu Breaker
Listen to Hamisu Breaker ASSALAMU ALAIKI MP3 song. ASSALAMU ALAIKI song from album Alkhairi is released in 2021. The duration of song is 00:03:19. The song is sung by Hamisu Breaker.
Related Tags: ASSALAMU ALAIKI, ASSALAMU ALAIKI song, ASSALAMU ALAIKI MP3 song, ASSALAMU ALAIKI MP3, download ASSALAMU ALAIKI song, ASSALAMU ALAIKI song, Alkhairi ASSALAMU ALAIKI song, ASSALAMU ALAIKI song by Hamisu Breaker, ASSALAMU ALAIKI song download, download ASSALAMU ALAIKI MP3 song
Comments (2)
New Comments(2)
yahayagmzo1
zubaidatd5iab
ina yinka over ❤️❤️❤️,,,,,,,nima ina kaunrka
to yayi ni ina so na Allah yabar mutar