
Ke Kadai Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
Eh-eh-eh, eh, eh, eh
Diamond Record
Eh-eh-eh, eh, eh, eh
Wai saida, nagane ki
Za ace waifa nakyaleki
Kinsan wannan karyane
Wai saida nagane ki
Ta ce, waifa nakyaleki
Kinsan wannan
(Pon this with a new vibe, lets go)
Sallama nakeyi kigane
Yan mata, ke na dabanne
Na dan zone da dan bayani
Dan kap garinnan ke kike bala'i
You're hotter than butan shayi
Sanki, Allah ne ya jarrabe ni
Girl I love you, Ke kadai
Zo mu zauna, mu kadai
Nima ki so ni, ni kadai
Girl I love you, Ke kadai
Zo mu zauna, mu kadai
Nima ki so ni, ni kadai
Wai, saida nagane ki
Za ace, waifa na share ki
Kinsan wannan karyane shi
Wai saida nagane ki
Za ace waifa na shareki
Kinsan wannan karyane shi
That why am shouting (Eh-eh-eh, eh, eh, eh)
Nabaka zuciyana (Eh-eh-eh, eh, eh, eh)
Nabaka rayuwana (Eh-eh-eh, eh, eh, eh)
Zanbaka zuciya na (Eh-eh-eh, eh, eh, eh)
Nabaka rayuwana
Yan mata, a kwaiki da iko
To DJ, samana disco
Dani da ita mui wiska la wisko
Yan mata, a kwaiki da iko
To DJ, samana disco
Dani da ita mui wiska la wisko
Because I love you ke kadai
Zo mu zauna, mu kadai
Nima ki so ni, ni kadai
Girl I love you, ke kadai
Zo mu zauna, mu kadai
Nima ki so ni, ni kadai (Eh-eh-eh, eh, eh, eh)
Wai saida nagane ki
Za ace waifa na shareki
Kinsan wannan karyane shi
Wai saida nagane ki
Za ace waifa na shareki
Kinsa wannan karyane shi
That why am shouting (Eh-eh-eh, eh, eh, eh)
Nabaka zuciyana (Eh-eh-eh, eh, eh, eh)
Nabaka rayuwana (Eh-eh-eh, eh, eh, eh)
Zanbaka zuciya na (Eh-eh-eh, eh, eh, eh)
Nabaka rayuwana