Nadamu ft. Mr. Young K Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Saurara mana
Pondis with a new vibe
Man naughty
Man naughty baba
Soyayya Allah ne ya hadamu
Ai kinga ba wanda zai rabamu
Ai zuciyata tuntuni ta kamu
Da kaunarki duba kiga alamu
Yanzu, zuciyata nabaki
Koda yaushe tinaninki
In nai bacci mafarki ki
In bakya nan banjin dadi
zuciyata nabaki
Koda yaushe tinaninki
In nai bacci mafarki ki
In bakya nan banjin dadi
Dan nadamu nada nadamu dake
Nadamu nada nadamu dake ne
Dan nadamu nada nadamu dake
Nadamu nada nadamu dake ne
Nibansan wata ba
Kuma bazan so wata ba
Indai bake ba
Dan kece ke deban kewa hayya
Nibansan wata ba (nibansan wataba)
Kuma bazan so wata ba (bazan so wataba)
Indai bake ba
Dan kece ke deban kewa hayya
Soyayya
Tasa nake tunani
Ina tsumayi haaa
Nadamu dake (nadamu dake)
Kin damu dani (kindamu dani)
Mun damu da juna (mundamu da juna)
Kuma ga ra ayi (kuma ga ra ayi ma)
Ni takwas baby tara
Mai sona mu hiddima
Daya chak kuma ba corner
If you dey jini bai hau hawa
Ni takwas baby tara
Mai sona mu hiddima
Daya chak kuma ba corner
If you dey jini bai hau hawa
Ruwan qorama
Dan nadamu nada nadamu dake
Nadamu nada nadamu dake ne
Dan nadamu nada nadamu dake
Nadamu nada nadamu dake ne
Nibansan wata ba
Kuma bazan so wata ba
Indai bake ba
Dan kece ke deban kewa hayya
Nibansan wata ba (nibansan wataba)
Kuma bazan so wata ba (bazan so wataba)
Indai bake ba
Dan kece ke deban kewa hayya
Dan nadamu nada nadamu dake
(Nadamu nadamu)
Nadamu nada nadamu dake ne
(Nadamu nadamu)
Dan nadamu nada nadamu dake
(Nadamu nadamu)
Nadamu nada nadamu dake ne