Yar Sokoto Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
See
Oya na na
Oya na na yeah
Pondis with a new vibe
Da Sallama na shigo kuma
Da shi fa zan koma
Baran soyayya nazo
Saiki bude min kofa
Idan ban same kiba
Tou garinmu zan koma
Abinci nake bukata
Kibani one loma
Tinda ke nagano
So daure ki fito
Nasamo yarinya achan sokoto
And she want follow low
Duba kigani daga kd nazo
Kuma har sokoto
Gayama makiyan mu sun makaro
Dan idan tafito
Malam kaga ado (I say oya now)
Oya na na
Oya na na
I say oya now
Oya na na
Oya na na
Kar kiga ina ta binki
Sonki nake kowani minti
Kauna mai dadi zanbaki
So nake kisha kuruminki
Kuma karkiga nadame ki
Sonki ya zamemini aiki
Ko ina kike zanbiki
Burina in sameki
Tinda ke nagano
So daure ki fito
Nasamo yarinya achan sokoto
And she want follow low
Duba kigani daga kd nazo
Kuma har sokoto
Gayama makiyan mu sun makaro
Dan idan tafito
Malam kaga ado (I say oya now)
Oya na na
Oya na na
I say oya now
Oya na na
Oya na na
Gi gi give them
Da Sallama na shigo kuma
Da shi fa zan koma
Baran soyayya nazo
Saiki bude min kofa
Idan ban same kiba
Tou garinmu zan koma
Abinci nake bukata
Kibani one loma
Tinda ke nagano
So daure ki fito
Nasamo yarinya achan sokoto
And she want follow low
Duba kigani daga kd nazo
Kuma har sokoto