Zo Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
See yeah
Leggo
Pondis with a new vibe
Uh yeah
Oh nana na na na
Oh Nana na na na
Uh yeah
Abun kaman a mafarki inna tunoki
Rashin natsuwa dai ya sameni inbaki
Daure ki bani mazauni a zuciyarki
Kaman sihiri dai kikajani
Ina zaki kaini
Yau nasha madara
Soyayya lagwada
Yau nasha madara
Soyayya lagwada
Daure baby zo zo zo zo zo zo
Daure baby zo zo zo zo zo zo
Daure baby zo zo zo zo zo zo
Daure baby zo zo zo zo zo zo
Baby girl I just dey wonder o
The time wey we spending together
Baby girl I just dey wonder o
Your love wey you give me na tender
My sweet Cinderella o
Na you I go call my bella o (ohh)
We dey together o
And I promise to treat you wella o
Abun kaman a mafarki inna tunoki
Rashin natsuwa dai ya sameni inbaki
Daure ki bani mazauni a zuciyarki
Kaman sihiri dai kikajani
Ina zaki kaini
Yau nasha madara
Soyayya lagwada
Yau nasha madara
Soyayya lagwada
Daure baby zo zo zo zo zo zo
Daure baby zo zo zo zo zo zo
Daure baby zo zo zo zo zo zo
Daure baby zo zo zo zo zo zo(bomba)
zo zo zo zo zo zo
zo zo zo zo zo zo