Inbake bah ft. Denzee Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Ehh Denzeen arewa ne
Another one cheee
Pondis with a new vibe
Ahh ha ahh haaaah
Yeah yeaaaah
So nake kigane ni ai nakine
Safe da rana ni mai sonki ne
Dan zuciyata kaf kin mallake
Hanta abokaina sun san dake
In laifi nai miki baby na
Daure ki yafeni hubby na
Dan sonki nake har zucina
Bansan bacin ran habibty
Ke nake gani a mafarkina
Koda na bude idanuna
Wai waye muradina kece
Hasken fitila tama kece
Inbakeba sai wace
Inban zoba sai yaushe
Ai sonki nakeyi koyaushe
Karki gama wai na nace
Tou ni wazan so (inbakeba)
Ni wazan so inbakeba haaah
Inbakeba sai wace
Inban zoba sai yaushe
Ai sonki nakeyi koyaushe
Karki gama wai na nace
Tou ni wazan so (inbakeba)
Ni wazan so inbakeba haaah
Ehhh ayee
Am gonna show my love
And i promise to take you faraway
Anything that you want just tell me I give you over yeah
And i promise to treat you right, you no go suffer yeah
You no go suffer ehh yeah
Niya zanayi na barki
Cikin zuciya nasaki
I no go let you go
Let you still go faraway
Soyayya zana baki
Zaki shakata abunki
I no go let you cry
This our love no go fade away
Wa kike so
Me kike so
Ashe da fin so
Yanada zafi
Zuciyata, kin shigata
Na samu mata, naji dadi
Komai sai dake nake son yi
Dan kece a zuciyaa
Fatana nasamu mai sona domin Kar nasha wuya
Dake dake dake dake dake nakeyi
Abunda zanayi dake ni shi nakeyi
Inbakeba sai wace
Inban zoba sai yaushe
Ai sonki nakeyi koyaushe
Karki gama wai na nace
Tou ni wazan so (inbakeba)
Ni wazan so inbakeba haaah
Inbakeba sai wace
Inban zoba sai yaushe
Ai sonki nakeyi koyaushe
Karki gama wai na nace
Tou ni wazan so (inbakeba)
Ni wazan so inbakeba haaah