![Mamman Dah](https://source.boomplaymusic.com/group2/M0C/8A/2A/rBEeqF2kvqKAM5c6AAC3A5kuEeg990.jpg)
Mamman Dah Lyrics
- Genre:Holiday
- Year of Release:2018
Lyrics
Mamman Dah - Mamman Shata
...
bawan Allah mamman Dah
bawan Allah mamman Dah!
Bawan Allah mamman Dah
bawn Allah mamman Dah!
Tuwona maina namana amshi naune mamman Dah gangatace mamman Dah marokana ne;,mamman Dah wakar tauce mamman Dah ni kuma nakane.mamman Dah!.
Bawan Allah mamman Dah
mai zaice banyi maiba
bawan Allah mamman Dah
sannu da rana mamman Dah!
tun daga da zazzau na taso nazo legos nai zaune neman Malam Dah!
bawan Allah Mamman Dah.
sai naje bakin teku naga ruwa na toroko naga ruwa na tozaye har nai tsoro na firgita yan yaran bakin teku mamman bari tsoro tekun ikon Allah ce kaima ikon Allah ne.
Na tafiyata mamman Dah
bawam Allah mamman Dah
nai tafiyata mamman Dah
yaushe rabona da gani nai
yaushe rabo nai da ganina
shin sai yaushe zan sadu
bawan Allah mamman Dah
mu sadu da malam Mamman Dah
bawan Allah mamman Dah baturen lasin mamman Dah
bawan Allah mamman Dah!
mu girma ya kama mu ada farkonmum man shata kaga ko mai nisa inna ganai zan ganeshi yanzu bana ganewa sai yazo daidai guna kana sai in ganeshi dada tsufa ya kamani nesafa tazo kusa kenan
bawan Allah mamman Dah
dasai ya zukui yan yara bawan Allah mamman Dah.danni girma ya kamani bawan Allah mamman Dah
nai tafiyata kauyenmu naje can gun dangina dun taru dangina yayana na tsince nazo zazzau nai zaune naba malam mamman y rike su amana mamman Dah!bawan Allah mamman Dah
nai tafiyata natashi na komo zazzau na ganoshi yacefa amanar ta gyaru