![Sarkin Dogarai](https://source.boomplaymusic.com/group2/M00/58/F6/rBEeM1olSKeASBONAABt7_r13Bw968.jpg)
Sarkin Dogarai Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2017
Lyrics
Sarkin Dogarai - Mamman Shata
...
chorus - hassan sarkin dogarai
tunda ya duqa kadan ko karfin doki garai.
idon kuma karya nake ku tambayi likitan qashi.
ni na tambayi likitan qashi nace mashi qaqa hassan, yace ku kiyayeshi yanzu qarfin doki garai.
mutum hudu da rabin mutum x 2.
tsaya ko mi zaka baiwa bawan sarki