
RUWAN IDO Lyrics
- Genre:Afropop
- Year of Release:2024
This song is not currently available in your region.
Lyrics
RUWAN IDO - Umar M Shareef
...
ruwan ido bazan yi shiba
ruwan ido bazan yi ba keh kadai na zaba, rabo dakeh komai tsananii bazan iya ba.
ruwan ido bazan yi kai kadai na zaba, rabo dakai komai tsanani bazan iya ba.
ina godewa rabbu
Allah ya wahabu
shine baida babu
arzikin sa baya karewa
na kaskan tar dakainama
matar aure na ke nema
Allah ya amsa rokona
kun ganta bazana kusheba
abin dogaro na kaine
Allah maji rokone
komai kamin daidai ne
ina godiya
kai ka zaba minni daidai ni
nayi murna naji dadi Ni
koh yaushe kai kake sani ina dariya
maganin duhu haske
farinciki na keh
idanuwa na keh suke ta san kallo
ka kare martaba ta
kula da lafiya ta
ka haska duniya taaa
so da kauna ne
naku wasane
zan fadi kece
koh a ina ne
indai so da kauna ne
naku wasane
nima zan fadi kaine
koh a ina ne
ki bani soyayya
Bara nake na zamo almajiri
babu ja baya
ba gudu ni na dau alkawwarii
ba batun sanya
kula dakai zan kaman dan jinjiri
zana taka rawa a sannu in ka buga mini tambari
nashigo Miki rayuwa
in hhana Miki damuwa
zan zamo miki garkuwa
bazan bari a taba ki baaa
sam bazamu jirasu ba
basa iske mu ba
tinda bassu hadamu ba
bazasu raba mu ba
kece zabin farko
nagartta mai karko
shiyisa ni na dakko
dakeh za ai mini baiko
Kaine zabin farko
nagartacce mai karko
shiyasa ni na dakko
dakai za ai mana baiko
ruwan ido bazan yi ba keh kadai na zaba, rabo da keh komai tsananii bazan iya ba.
ruwan ido bazan yi ba kai kadai na zaba, kula da keh komai tsananii bazan iya ba.