
Cikin Raina
- Genre:Soul
- Year of Release:2017
This song is not currently available in your region.
Lyrics
Cikin Raina - Umar M Shareef
...
cikin raina
Na sanyo ki
Ki bani guri kema in shigo naki
Cikin raina
Na sanyo ka
Ka bani guri kaima in shigo naka
Kamar wasa nayo dubi kamar gaske
Da so kin dasa cikin raina ya babbake
Filin zuciyata kota'ina kece fake
Ba sauran gurin da za'a shigo da ko keke
see lyrics >>Similar Songs
More from Umar M Shareef
Listen to Umar M Shareef Cikin Raina MP3 song. Cikin Raina song from album Tsintuwa is released in 2017. The duration of song is 00:03:43. The song is sung by Umar M Shareef.
Related Tags: Cikin Raina, Cikin Raina song, Cikin Raina MP3 song, Cikin Raina MP3, download Cikin Raina song, Cikin Raina song, Tsintuwa Cikin Raina song, Cikin Raina song by Umar M Shareef, Cikin Raina song download, download Cikin Raina MP3 song
Comments (2)
New Comments(2)
171475248
kabirbb
so pleasant
ak gehe