Gidan Sarauta Lyrics
- Genre:Afropop
- Year of Release:2023
Lyrics
Gidan Sarauta - Umar M Shareef
...
A gidan sarauta sarauta sarauta
A gidan sarauta.....
dake zandaura aure,kizamo sarauniyata...
kaine jarumina..dakaizan daura aure
.......
Ina rokon Allahu sarki,kareme sharrin masabaki.
yayinda cika bamu sauki
soyayyar mu takara zaki
hanya mundauka
bama san sauka
zamubi zabin ka Allahu,komai kai daidai
rabon kanakane,bamai saidawa
hukucin rabbu shi bamai sauyawa
komai ya iya baya kasawa
komai nabarmasa sainadacewa
yau marnata
nazama Mata
zanje nai bauta
nacika burina
damafarkinki nake kuan barci
datinanin ki tashi barci
dakalamar ki suke kore kunci
daga kallonki idanu ke sanyi
damafarkinki ka nake kuan barci
datinanin ka nake tashi barci
dakalamar ka suke kore kunci
daga kallonka idanu ke sanyi
na gamsu dake
nazabeki ki
aure zanyi dake
nasakaki a fadata
lalle na sallake
Dan anbani ke
nasamu sake
zan nuna bajintata,
tunda kikace musu saini
bazanasaki kuka bah.
akanka bana gin kunya,ace na haukace a soyaya
samu irinka kui wuya aa,wanna zamani duniya,
akanka zanyi komai,in bada rayuwata.
dake zandaura aure, kizamo sarauniyata aa,
kaine jarumina dakai zan daura auree...