Mansor Lyrics
- Genre:Pop
- Year of Release:2016
Lyrics
Mansor - Umar. M. Shareef
...
abunda yake Raina zani fitar in huce takaici
soyayya ke damuna zana fada bazan boye bah
Nima abunda yake Raina zani fitar in huce takaici,
soyayya ke araina zani aje ba zata guje bah
uhhmmm
alamar tambaya Tanaga mai yawaita tunani,
musamman in ya shiga halin soyayyar zamani,
Yau gani cikinta na rasa wanda zai fiddani, sai kai masoyina wanda mukayyi kyau da kamanni
so a aikace, fayyace, aqidaceee, ni a mutunce, Dan zance ban canzawaaa..
........bits...
na Amsa nasararki, tsarinki, har kyawonki nima Ina sonki kwatankwacin kalaman baki
yasakani nayi ra'ayin qaunarki
nidake in muna tare Babu mai rainaki
na riqe qauna, araina ta zauna, nayi shirina, zan Kare duka haqqinki...
....bits....
rawa da girgiza zanyi gabanka in jujjuya, zanyi maka albishir kayi dace da Mai tarbiyya, sannan zan zame maka farinciki na nan gidan duniya
nafi kowa saninka acikin abinci kafi son taliya.
zanyi rubutu, karanta, Ka fahimtu,,
na ilmantu, a sonka nayi morewa....
bits....
ko a kwatance banda yake nayi godiya. Na qara hasashe, babu yake gun kwalliya, Zabina kece na gani babu tambaya
aa dawaisa gurin ado babu yake kyan duniya
taho mu zauna, na baki qauna, taho ki yarje....
masoyiya haaaa.