
Farar Kafa Lyrics
- Genre:Pop
- Year of Release:2016
Lyrics
Farar Kafa - Umar M Shareef
...
farar kafa sa'a dashi na shigo asanki banaja da baya.
********
farar kafa sa'a dashi na shigo asanka banaja da baya.
********
farar kafa nina taki sa'aaa,
********
Na samu diya mae kyau da'aa
********
Innai uumarni bata cewa A'aah
********
Na gane kinyi dace dani aaah
********
Acikin zuciya ki samu guri na yarda zan zauna dakeee
******** farar kafa sa'a dashi na shigo, asanki banaja da baya.
********
Kowa guduna yake hakikaa
********
Kowa na kusannta yaita shakkaa
********
Kai ka biyoni kace So nabakaa
********
Lamarin na mamaki hakikaa
********
Me zanyima arayuwa in sakaa, aduniya kayi mani komae.
********
farar kafa sa'a dashi na shigo, asanka banaja da baya.
Ninaji nagani bani shakkaa
********
Inyo zamaa dake shina daukaa
********
Bani gudu koo za'a dokaa, na yarda zan zauna dakee
********
farar kafa sa'a dashi na shigo, asanka banaja da baya.
********
farar kafa sa'a dashi na shigo, asanki banaja da baya.
Ashe hakane rayuwa da jarabtaa
********
Sae mai hakuri zaya fahimtaa
*********
Banyi zatan raina zai farantaa
*********
Farin ciki kabani bai misaltaa,
*********
Jigo waigo ungo soyayyata, kasa aranka bani juya baya.
*********
farar kafa sa'a dashi na shigo, asanka banaja da baya.
*********
Nae alkawar zan baki daukiii
*********
Ki cire damuwa cikin rankiii
*********
Ni zan aureki in biya sadakii
********
Kowa ya shaida na zama nakii
*********
Nae godiya Allah ya sakamaa
*********
Nima na goode saahibata.
*********
farar kafa sa'a dashi na shigo, asanka banaja da baya.
*********
farar kafa sa'a dashi na shigo, asanki banaja da baya.