BINI AREWA Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
Eey
Gamji
Kirya
Oshe!
This love
Passed oshe
She got me
Feeling like kunle
Abokiboi they for love
Ahh am in love
If ur love na riches
Call me Dangote
(ah know)
Our love go tey
Even though
Me I can't explain ooh
Yeah
How this is turning
Into fantasy
Gyalie can't you see
Don't set me free
Moma
How this is turning
Into fantasy
Gyalie can't you see
Don't set me free
Moma
Yarinya kyakyawa
Zo bini arewa
Dan muga mama
Tasa mana albarka
Gata kuma kyakyawa
Zo bini arewa
Dan muga baba
Zai sa mana rana
A dinka ashe bi
Dan auren mu
Za ayi lefe
Dan auren mu
Za a taru
Dan auren mu
Asha bidiri
Dan auren mu
If ur love na riches
Call me dangote
Call me dangote
If ur love is a crime
Come be my jailer
Come be my jailer
Ta rike alkawari
Muyi aure
Musha bidiri
Da ke nake
Alfahari baby
Yarinya kyakyawa
Zo bini arewa
Dan muga mama
Tasa mana albarka
Gata kuma kyakyawa
Zo bini arewa
Dan muga baba
Zai sa mana rana
Yarinya kyakyawa
Zo bini arewa
Dan muga mama
Tasa mana albarka
Gata kuma kyakyawa
Zo bini arewa
Dan muga baba
Zai sa mana ana
A dinka
Ashebi
Dan auren mu