Nema Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
Uhmmmm
Ooh oh Oooh
EEY
GAMJI
KIRYA
Nema na da wuya
Akwai wuya
Akwai fama
Da kamar in Daina
Aini ba na maula
Wanda za su bani
Karfin gwiwa
Sunce ba na iyawa
Wai baza na kaiba
Gashi
Ai Zakaran yayi chara
Ni da kai
Ana nema
A jajirce
Har watarana
Daure neman naka
Yafi ace kayi Roko
Tafiya sannu sannu
Kwana nesa
Yaron yanzu yanzu
Har ya kosa
Wakar tuni tuni
Ta kai nesa
Inko ka tara
Niko ina nema
Kar ka daina nema
Ba a daina nema
Tashi tsaye ka nemi naka
Wataran sai Labariii
Kar ka cire
Tsammani
Tsammani!
Kar Acire
Tsammani
Tsammanii
Ashe za a San mu
Watarana
Babu sani gaibi
In yau kaine
Gobeba kai ba
Gobe bakaiba
Yara manyan gobe
Akoyi sana'a
Aje makaranta
A kama iyaye
Arinka Biyayya
Idan Mulki ne
Ina Fir' auna
Idan Arziki ne
Ina Karuna
Tafiya sannu sannu
Kwana nesa
Yaro yanzu yanzu
Har ya kosa
Wakar tuni tuni
Ta kai nesa
Inko ka tara
Niko ina nema
Kar ka daina nema
Ba a daina nema
Tashi tsaye ka nemi naka
Wataran sai Labariii
Kar kacire
Tsammani
Tsammani
Kar Acire
Tsammani
Tsammanii
Kar ka daina nema
Ba a daina nema
Tashi tsaye ka nemi naka
Wataran sai Labariii
Kar kacire
Tsammani
Tsammani
Kar Acire
Tsammani
Tsammanii
Nema
Nema
Ga mai nema
Nema
Nema
Ni ko ina nema