Lokaci Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Hattara
Darasi nayi
A tattarah
A tattarah
EEY
Gamji
Kirrryaa
Babban su
Na shigo
Dole a tashi eh!
Kutashi ku tafa
Babu adawa
Ni dai na iya waka
Ina da Allah
Sunan
Har agarinka
Maman Shata
Na gada
Ga dan gada
Ga wakar
Kuma ga wanka
Zugar
Babu kamarta
Bana sa insa
Bana jani Injaka
Ko ba fitilla
Dole in haska
Hattara
Darasi nayi
A tattarah
A tattarah
Hattara
Darasi nayi
A tattarah
A tattarah
Lokaci nane
Dole ajini
A san ni
A bani
Sarautar waka
Sarautar
Dan gata a Arewa
Kalamai na sharp
Ba' a wasa
Sautin dadi
Ruwan Zuma
Bani in shaa
Mai nema
Na tare da samu
Na nema
Asanni
Tarbiya Ba
Maganan raini
Aahhh
Oh oh
Ba magan raini
Yaro na daSana'aa
Hattara
Darasi nayi
A tattarah
A tattarah
Hattara
Darasi nayi
A tattarah
A tattarah
Hattara
Darasi nayi
A tattarah.
A tattarah
Hattara
Darasi nayi
A tattarah
A tattarah
Oooh ooh
Ah aaah