Iyawa Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
EEY
GAMJI
KIRYA
Idan Kaji kazo mu fara
Jin dadi kar a daina
Ni'imar dole ayi godiya
Toh kada
Mana sauti Nan
Me kalangu
Kada mana
Sauti kadan
Sautin Nan
Me kalangu
Kada mana
Sauti kadan
Eh
Wagga kidan
Tayi Dadi
Ban san gajiya ba
Ban san Atsaya ba
Toh anuna Iyawa
Sunyo
Tsammani
Tsammani
Ba za mu iya ba
Ga Harkan munfara
Ban musan gajiya Ba
Ba musan a tsaya ba
Sai muna iyawa
Ba musan gajiya ba
Za mu nuna iyawa
kainuwa dashen Allah
Farinciki ba yankewa
Yan Bakin ciki na Kuka
Go with ur bad Aura
Feel the pandemonium
Still, U re underating
Or U re Hating me
Yeah
Ko ajikina
Wagga kida Tayi Dadi
Ban san gajiya ba
Ban san Atsaya ba
Toh anuna Iyawa
Sunyo
Tsammani
Tsammani
Ba za mu iya ba
Ga Harkan munfara
Ban musan gajiya Ba
Ba musan a tsayaba
Sai muna iyawa
Ba musan gajiya ba
Za mu nuna iyawa
Sunyo
Tsammani
Tsammani
Ba za mu iya ba
Ga Harkan munfara
Ban musan gajiya Ba
Ba musan a tsaya ba
Sai muna iyawa
Ba musan gajiya ba
Za mu nuna iyawa
Oh yeah
Yeah yeah
Yeah
Yeah
Iyawa