Girma Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
EEY
Gamji
Kiryaa
Abar gulma
Akama Sana'a
Sa ido
Sana'a banza
Hasada
Babban Ciwo
Allah ne
Mai ikoh
Ah yaro ya Girma
Ah yaro ya Girma
Ah yaro ya Girma
Ah yaro ya girma
Rayu na
Akwai tsari
Toh Duba!
In ba maganar Naira
Babu ruwana
Aiko kima shine
Gishirin Rayuwa
Tako ina masoyar mu
Na ta karuwa!
Suko yan Uba
Sun Makara
Hankali kesa
Ayi nazari
Kyaun biki kesa
Ayi bidiri
Arziki
Kesa
Ayi Ladabi
Abar gulma
Akama Sana'a
Sa ido
Sana'a banza
Hasada
Babban Ciwo
Allah ne
Mai ikoh
Ah yaro ya Girma
Ah yaro ya Girma
Ah yaro ya Girma
Ah yaro ya girma
To tsaya ga sharhin nan
Ci gaba insha Allah
Dan ko rayuwar tai barka
Ahhh!
Sai son Barka
Dan ko Nace ka Girma
Kuma da Nayi Wasa
Wasan Mu ta Arewa
Al'adaa mai Kima
Kidan na musu dadi
Ga kalmomi na sauka
La'ada
Karfin gwiwa
Neman Ilimi
Sai an shiryaaa
Abar gulma
Akama Sana'a
Sa ido
Sana'a banza
Hasada
Babban Ciwo
Allah ne
Mai ikoh
Ah yaro ya Girma
Ah yaro ya Girma
Ah yaro ya Girma
Ah yaro ya Girma