Wasa ya kai wasa Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
EEY
Gamji
Kiryaa
Gata ya kai gata
Shan koko da tsinke
Cin danwake da tsire
Shan shayin mu da Kosai
Jan gira da itace
Ayi birthday da dumame
Shagali fitsarin kwance
Muyi Bacci kan Keke
Wasan mata gada
Wasan samari langa
Mu duka munzo wasa
Bini mu dan tattaka
Leka wa nagano ne
Iso tayi ni figa
Wai uwar miji
Tazama kazaaaa
Wasa ya Kai wasa
Huh huh
Wasa
Wasa ya kai Wasa
Huh huh
Wasa
Wasa ya Kai wasa
Huh huh
Wasa
Wasa ya kai Wasa
Huh huh
Wasa
Hope got me feeling like this
Play play I dey feel like a king
Daga north sautin sukaji
Ai dai sautin sukaji
EEY dan Gata
Confirmed
Arewa Prince eh
There is no one badder
I'm the guy
Your girls they dream eh
Ooh lala
Ah go make your dreams
Comes true ooh lala
With ma babban Riga da hula
That's the reason
My swag is more cooler
When you beef
We give you the bulala
Eh eh
Mr. Popular
You are now chilling
With the Prince of Arewa
Dan wasa
Wasa ya Kai wasa
Huh huh
Wasa
Wasa ya kai Wasa
Huh huh
Wasa
Wasa ya Kai wasa
Huh huh
Wasa
Wasa ya kai Wasa
Huh huh
Wasa
Wasa ya Kai wasa
Huh huh
Wasa
Wasa ya kai Wasa
Huh huh
Wasa
Wasa ya Kai wasa
Huh huh
Wasa
Wasa ya kai Wasa
Huh huh
Wasa
EEY
Mun buga musu wasa