SANYIN IDANIYA Sp Piano Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
Ita din mallaki nace na yarda
Mai sharen hawaye ce
Sanyin idaniya
Ita din mallaki na ce da na duba
Ke tamkar jini na ce
Kin zarcen gudar tsoka
Cikin jikina baby kedin zuciya tace
Ko a jini da an tsaga
Dani dake daya ne dan haka dole na nace
Ke din yaruwa tace na gamsu
In na rasaki zan zauce zo yar gudaniya
Eh kuzo ku ganshi shi daya ne
Na baiwa sirri na shine zanyiwa soyayya
Dan saurayin dana samu
Cikin maza shine ban iya yiwa wa ja yayya
Na zamma tashi dai dai ne
Nayi shirn yaki duk mai taba shi na shirya
Shidin sahibi na ne tun kafin yanzu
Ko kallon sa in nayi sai ruhi ya sanyaya
Ki duba dama da haunin ki
Hubbi gareka ban ganin tawaya
Sai naji kamshin turarenki
Wajib ne kafin ganinka in shirya
Nai maka kwalliyar leshi
kaiko kasa shadda Mubawa marrada kunya
Kinji ta yadda kika fisu Lala wajib ne duk mace ansanta da kwalliya
Kodan gudun kishiya