HABIBI NA ft. Salma Madigawa Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
Ha ha hahaha ha
S Piano On The Beat
Eh Tuntuni Da soyayyarka Na saba In ka Duba
Soyayya Dani Dakai Babu Batun Tababa
Alqawarin Da Nai Maka Sai Mutuwa ce Zata Raba
Ka Zama Ni Na zama Kai A Rashinka Bazan Jureba
Eh Zauna kusa na Sam Sam Karda Kayo Nesa
Mai Tambayar Tsakanin Mu Dashi Zatso na Baka Amsa
Shidin Habibi na ne Zuci na Muradin sa
Tilo Guda da ban gajiyawa yayin kallon sa
To Yanzu Ta Tabbata Nai dace da Cikon Buri
Na Samu Kyakykyawa Na Zarce Ayimin Gori
Kakar mu ta Yanke Saqa to Makiya Sorri
Dani Dashi Sai Kuyi mana Fatan Alkhari
Senior man mai kauna ta ka iya soyayya
Sani a dakin aurena tun tuni na shirya
Uba gurin yayana ka zamo na dara jin Kunya
Mai Share Kukana Umarninka Bani Jayayya