ALQALAMI NA Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
S Piano On the Beat
Alqalami na ne
Sh Shi shine
Lala
Lala
Alqalami na ne
Alqalami na ne
Ya Rubuta Ki Karanta
Alkawari ki rike Mini
Dani Dake Bazamu Rabeba
Alqalami na ne
Ya Rubuta Ka Karanta
Alkawari ka rike Mini
Dani Dakai Bazamu Rabeba
Alqalami Na ne
Hnm So sanadi nane
Ki duba chanchanta
rabuwa ajalinane
Rai Ashe Akwai Buri
Samunki Dai dai ne
Fatan Batun ga Kin gane
Albishiri Ce Goro Fari
Dani Dake Mutu Ka Raba
Alqawari Kaya ne
Na Dauka Ban yada ba
Eh Zan Maka Tanbihi
Kanka Zan Aje Tarihi
ka Zamamin ruhi a soyayya
So Bashida Mizani
Balle ayyo Auni
Im babu kai yaya zanyi a soyayya
Kai Kake Kula Dani
Cuta Da magani
Rayuwa da Zamani
Nasan Baka gujeni ba
Ehye ye Yehe
Eh in Dake Bana Rasa Kauna
Zo ki Dan Kama Mini
Ka Riga Kasa Mini Gyambo
A zuci Zo fama Mini
Tun a Farko Damuwa ta
Kece Kike Kore Mini
Da Anyi Baikon mu na Amince
A Yanzu Aure ai muni
Na ci gari Dauko Waraka da Qalam
na Rubuta miki
In ka Biyamin Niko Bazanki Nayo Hadda ba
Za na gaya miki
Abinda zuciya tayyi shirin furta miki
Lala Na Gane Zancen Ka
Zauna in Zana Maka Yanzu Daki Daki
Al'amarinki Akwai Ban Al'ajabi
Kinsa Wani Kallo Nake Miki
Kyawun Idanunka Ke Sanyani Tsuma
Rashinka Bazan Jure ba
Alqalmi na ne
mix
musaxz mix