Daga Allah Lyrics
- Genre:Alternative
- Year of Release:2024
Lyrics
Soyayyar Mu Ni Dake
Daga Allah
Zo ki Gayawa Makiya
Basu Kai Gaci na
Soyayyar Mu Ni Dakai
Daga Allah
Zo Ka Gayawa Makiya
Basu Kai Gaci Ba
Kisani na Saba Dake Soyayya
Bukina Muyi Zama Dake Ba jayayya
Agaren kin zarce Dukka Mata alkunya
In akace Babu Ke garen Zanayi jinya
Kaunar Ki Tana Cikin jinina Har zuciya
Itace gangar jikina in Har akabibiya
Zo rike Hannuna Mu Tsallake alkarya
Kin zamto tawa Niko naki so bakarya Ba
Dan mazari mazari dadin kallonka yakan Sa nayyi rawa
Albishiri bishiri Cemin Goro fari karkai makuwa
Tunda na haddu Dakai na shaku Dakai Kai Ke Deben kewa
Tun da nasaka a zuciya na Kulle Ni bansa Kowa
Masu batun a rabu Dakai mance bar zancen Wawa
Ko a Gidan Mu da Ance wanene Kai Zan nunawa
Zoben Kauna Hada fure Kai Zan baiwa
Kara Gayawa Makiya Bazasu Kai Gaci Ba Hahaha Soyayya
Hubbi na
Aa Yaya na
Zo Garen Zauna
Aa Ce kana Sona
I love you Muradi
Wayyo sanyi a ruhina na
Ga ruren Kauna
Aa Ga fulawar Kauna
Yan Mata kece
Aa Kaine
Kin sanya Zuciya Abun Da batayi zatoba
Kaine
Aa kece
Ka sanyawa Zuciya Abunda batayi zato ba Hahaha hahaha