
Mamaki Lyrics
- Genre:Hip Hop & Rap
- Year of Release:2022
Lyrics
Mamaki - S.james
...
mamaki
komai da lokacin sah
Amman wancan bai gane àbah
sannu a sannu
da sunye zaton bah zamu iyah bah
Wai motar mu baza ta geya bah
Enna fara ni bansan gajiya bah
ban tabah rainah iyah bah
Allah ne yabane iyawah
kallon bure suke min
Ina masu naa yabah
Koh anke Koh ansoh
dole Akira mujin iya baba
kokace ban iyah bah
nasande Dan Adam ba a iya mah
weather good weather bad
diffity boy Kai halin ka yadama
cikin gare Ana lamarii
gidan biki ama bidiri
burin mata hutu da shagali
gayamin mi yay Kama dani
duk cuta Tana da magani
Koh talauce addu a magani
ruwa a kwando zuba mugani
ni duka zani ja mugani
tunda Ina Basu mamaki
dole sune su bane make
eh ,dole kwanwar dake
don ,lambar yabo nace
Waka ma daje har daje
Dadi nikije Ina fahari
Wai duka ya shiga min lamarii
yanxu a sani a Gaye gare
so suke suga min tsaya chakk
gashe Muna ta gaba
sunke Allah ya nufah
makiya bansan Mai Mai muku bah
kukai me kasa bah ki asuwaa
aine Nana guduwa
Kuma Enna ye sallah Ina addu a
karyar ki ki Hana enci gaba
kallon bure suke min
Ena musu naa Yaba
Koh anke Koh ansoh
dole Akira mujin iya baba
ko kace ban iya bah
nasan de Dan Adam bah a eyama
weather good weather bad
diffity Kai halin ka yadama
cikin gare Ana lamari
gidan biki nan ake lamarii
burin Mata hutu da shagali
ki Gaya min me yay Kama Dane
duk cuta Tana da magani
Koh talauce addu a magani
ruwah a kwando xuba mu gane
niduka Zane ja mugani
tunda Ina Basu mamaki
dole su ne su bane make
eh , dole kwanwar dake
don , lambar yabo nace
Waka na daje har daje
Dadi Nike je Ina fahari
wai duka ya shige min lamari
yanxu a sane a Gaye gare