![Ba wahala](https://source.boomplaymusic.com/group10/M00/01/20/0b763a9070d54dedb14c7fca8d476c86_464_464.jpg)
Ba wahala Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2023
Lyrics
Intro
Shiiineh s.james oooo
Shiiineh s.james oooo
…
(Hook) indai ka nema samu ba wahala
Addua na shine kullin rabbana yabamu dollar
Zamuja magana
yan uwanmu duk zamu kaisu makkha
Tafiyar mu sojoji su raka
Muna waje makiya a daka yeh
Malam Ba wahala inka nema samu ba wahala eh
Ba wahala
inka nema samu ba wahala - ba wahala
(Verse 1)
Da a kiraka barawo wallahi gwara dan ga ruwa
Ko kanada uwa in babu kudi akwai damuwa
Muna nema muna samu (samu)
Cikin gari muna damu (damu)
Rabonmu ko yana hannunka zaka bamu (bamu)
Karyar mutum ya hana mu samu (samu)
Inkai hagu da dama
yanxun mu ake nema
Yan adawa suna fama
sa rai zaka samu in kana nema
(Hook)
indai ka nema samu ba wahala
Addua na shine kullin rabbana yabamu dollar
Zamuja magana
yan uwanmu duk zamu kaisu makkha
Tafiyar mu sojoji su raka
Muna waje makiya a daka yeh
Malam Ba wahala inka nema samu ba wahala eh
Ba wahala
inka nema samu ba wahala - ba wahala
(Verse 2)
No body above any mistake
Me i dey chop inner big plate
Now my moving dey burst brain
I don dey feel like i be commando oo
Ain’t nobody can break my door
Mutane da yawa wakanmu sukeso
Koma sauki na baizo maka ba zaizo
Inda Rabbana kuma kudi zaizo
Am doing thing wey u no fit expect o
Who no go school could not be inspector
I like to chill daz why i dey hustle
Brodaman tryna make ur hustle double
(Hook)
indai ka nema samu ba wahala
Addua na shine kullin rabbana yabamu dollar
Zamuja magana
yan uwanmu duk zamu kaisu makkha
Tafiyar mu sojoji su raka
Muna waje makiya a daka yeh
Malam Ba wahala inka nema samu ba wahala eh
Ba wahala
inka nema samu ba wahala - ba wahala