
Naka Ne Lyrics
- Genre:Amapiano
- Year of Release:2025
Lyrics
Naka Ne - S.james
...
Dan koyo yakanzamo malami
Mai ido kan iya zama bai gani
Makaho da misali yake gani
kowa da matsalar sa wazai gane
Matsalanka ai Naka ne
aboki kabankare
matsalar ka ai nakane
inkasha wiya ai kagane
matsalar ka ai nakane
aboki ka ankare
matsar ka ai naka ne
inkasha wiya ai kagane
inata shiri Allah karufan asisi
ka kare ni ko a Fili
ka karamin kwarjini
Farin jini sa a jini
abinbaka baika waibane
akwai a jini
whenever they see my sai suyi sun mutu sai sace inbasu kudi
Kai sana'a muka gayamaka kaki
kowa yasan Baïï ai daban da fari
Muna ta tashi yan adawa na Rashi
ba ruwan mu da enemy
inko any bad energy
kawai abani cibita
bana Shan enese
komai ne kuke so to gashi
aka ce ai arziki ga shi
Koda ai zasuce bashi
we go ride on a Benz and bucati
Dan koyo yakanzamo malami
Mai ido kan iya zama bai gani
Makaho da misali yake gani
kowa da matsalar sa wazai gane
Matsalanka ai Naka ne
aboki kabankare
matsalar ka ai nakane
inkasha wiya ai kagane
matsalar ka ai nakane
aboki ka ankare
matsar ka ai naka ne
inkasha wiya ai kagane
Kai muke Basu melody
with so different energy
popping like heneses
And I pray for better me
I don't think for enemy
you can never take what is there for me
Anything for me I will surely comes to me
When the money dey
wahala no go dey
everyday can be a joliday
show working no be cho-cho-cho
cho-cho-cho comot olodo
when the money show
I warn you no carry olosho
show working no be cho-cho-cho
cho-cho-cho comot olodo
when the money show
I warn you no carry olosho
Dan koyo yakanzamo malami
Mai ido kan iya zama bai gani
Makaho da misali yake gani
kowa da matsalar sa wazai gane
Matsalanka ai Naka ne
aboki kabankare
matsalar ka ai nakane
inkasha wiya ai kagane
Matsalanka ai Naka ne
aboki kabankare
matsalar ka ai nakane
inkasha wiya ai kagane