Auren Soyayya Lyrics
- Genre:Amapiano
- Year of Release:2024
Lyrics
Auren Soyayya - S.james
...
Shiineh s james
Shiineh s james
Yau ne ranar aure
Ranar aure
Yau ne ranar aure
Makiya suta mamaki
Hasada da taki
In ango ya dawo gun aiki
Ki kwalliya kisa jabak
Shi din ai dai shine naki
Kada wasu su ruda ki
In babu lapiya shi zai duba ki
Shi mai gida keko mai daki
Auren soyayya ne za a daura
Za a daura
Sunna za a kullah
Auren soyayya me za a daura
Za a daura
Sunna za a kullah
Sanadin aure soyayya ce
Ango da amarya sun dace
Aure babban Sunna ce
Sunnan Manzon mu ma’aiki