Soyayya Lyrics
- Genre:Afropop
- Year of Release:2022
Lyrics
Soyayya - S.james
...
shine shine shine s.james tinda na gankin naji ina sanki ki bani soyaya in Baki soyaya babu batunkunya Kar kiyi musayan sanki ne ya sanya sanki ne ya sanya muna tare bana jin kunya Dan Allah ki gane dake neke son inyi soyaya komai na zan Baki in kika Yi murmurshi ko kika yimun dariya Dan kisan Ina sonki afadi sadakin ki a yanzu zana biya a kanki na shirya ko Maine aini zana iya Eh soyaya
kizo muyi soyaya dake