![Me yake faruwa](https://source.boomplaymusic.com/group10/M00/10/17/dd313f82990a49c4848088a33fcb76c0_464_464.jpg)
Me yake faruwa Lyrics
- Genre:Amapiano
- Year of Release:2023
Lyrics
Me yake faruwa - S.james
...
Shine s James oo shine shine s James oo shine eee ehh ehh safe safe ta yara ce
Ita magana iyawace
Allah ya bamu ka isa kace kai xaka kwace
Aiko xakagane jamfa Riga ce
Muna samu suna jin haushi
Jikik yaci kudi pata tayi laushi
Kayan mu kullum kuwa a cikin tauahi
Muna farin ciki sukuma suna cikin haushi
To meyake faruwa
Kodai akwai damuwa Kuma masu sanmu kawai yan uwa