Anzo a ci Banza ft. Iam112 Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
Anzo a ci Banza ft. Iam112 - Mr442
...
442
eh mana wow
kumbeyyyy
ayiiiiiiiiii
yinshineeeeee
112
...............................
anxo aci banza
kaiii
banza Bata samu ba
sai atashi ake gida
wlhy
anxo aci banza
banza Bata samu ba
kaiii
sai a tashi ake gida
mujeee
anxo aci banza
banza Bata samu ba
sai atashi aje gida
.................................
anxo aci banza
banza Bata samu ba
sai a tashi aje gida
me zaku gaya mana
kuda bakwa son mu
shegu
har Kuna zagin mu
kaiii
har Kuna kushe mu
Kinga duk mun chanja
duk jiki ya huta
sutura mun qara
arxiki mun Tara
kaiii
daukaka mun samu
sosai
kukazo kuci banza
shegu
banza Bata samu ba
sai ku tashi aje gida
kaiiiiii
inna jaka jikinaaaa
na Dan bari kashana ne
Kar kaga Kaci banza
na Dan bari a ganeka
Amma rashin dubararka
ya dan Saka kana hauka
Dan nabaki kudinaaa
shine zakice kinci banza
Nima ai fah naci banzaaa
kaiii
Kona Tina makine??
kin manta gidanku ne
gefen gadon mamanku ne
kika bani na amsaa
Kinga Nan naci banxa
anxo aci banza
banza Bata samu ba
sai a tashi aje gida
oloshi wata babe ce
data so taci banxa
zazuuu muka kaita
me ya faru??
mukace tayi order
itako Taga banxa
kawon biryani
wai ayi mata mandi
fara bani milkshake
sai kayi mini pizza
kaga yar son banxa
kasan me ya faruuu?
aaa
a Nan Muka barta
hhhhhhhhh
anxo aci banza
banza Bata samu ba
sai a tashi aje gida
.................