Sai ya Faru Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Sai ya Faru - Mr442
...
ansa tsoro na ma ya goshe rayuwa ba taban mamaki nakusa dakai shi ke tsafi yaga bayanka karka tashi ansa tsoro na ma ya goshe rayuwa ba ta ban mamaki nakusa dakai shi ke tsafiii yaga bayanka karka tashi sai ya faro sai ya faro tinani na ya karu ya karu masu sona kuma sun jimu sun jimu munsha kuka wake sonmu allah ne mai sonmu ko wana allazi da amanunsa ko wane dan adam da kadda rarsa mun dau namu mu mun fahimta gidan kaso gidan makaranta ne ina da labari wasu da yawa sun bani mamaki ashe sona du abaki ne matsala da tazo suka share ni kowa yasan da sani duk zamu fitu kuma zamu fadi mun chen za rawa mun chen kidi ta chenza gida ta kaunce zaninta daraja aka daga wa 442 ankama ankai kotu an daure allah ya kunce badan shi ba da nazau ansa t