Sakon ku Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Sakon ku - Mr442
...
Yin shine Arewa international Kukuruku 442 (Ovierivie) Zakara da chara Ko'ina yana abun sa Shi ko munafuki Ko'ina kaji halin sa Sakon ku yazo Nima ga nawa a duba Yanzu da mun fito Allah ne yayi abinsa Zakara da chara Ko'ina yana abun sa Shi ko munafuki Ko'ina kaji halin sa Sakon ku yazo Nima ga nawa a duba Yanzu da mun fito Allah ne yayi abinsa Zakara, zakara Anji charka Zakara, zakara Anyi kewarka Zakara, zakara Anji charka Zakara, zakara Sakon ku yazo Ku yan chan haka Wai karda a taimake ni Tunda ban ji Toh tun ina kaso Nake kasa ku Yanzun na fito Kuma zan tasa ku Da wakana nan kurun kawai Zan dan taba ku Tun kan muje kaso Kuke bakin ciki Daukaka ne kurun Ya tsole muku ido Farkon shigar mu Niger Nasani kuna tayi Mun kashe ko'ina Wai zasu hana ruwa guda Zakara da chara (Ko'ina yana abun sa) Zakara da chara Ko'ina yana abun sa Shi ko munafuki Ko'ina kaji halin sa Sakon ku yazo Nima ga nawa a duba Yanzu da mun fito Allah ne yayi abinsa Zakara da chara Ko'ina yana abun sa Shi ko munafuki Ko'ina kaji halin sa Sakon ku yazo Nima ga nawa a duba Yanzu da mun fito Allah ne yayi abinsa Zakara, zakara, zakara Anji charka Zakara, zakara Anyi kewarka Zakara, zakara Anji charka Zakara, zakara Kai ko basu so ba Koh babu kudin su Fitan mu bai gurin su Kuje da tabargazan ku Kai ko baku so ba Koh babu kudin ku Fitan mu bai gurin ku Kuje da tabargazan ku Abiya A Abiya B Abiya oh no, oh no, do Shout to all guys in kaso Kaso, kaso Sarki Bello Gantsari Baba Su baba Sarkima duniya Lawali Muhammadu