Yinshine Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2021
Lyrics
Yinshine - Mr442
...
442
waka na tafi zigi
yan mata sunji kidi
hajiya ta kwance zani
dan musuku mugani
yinshine ×3
yinshine×3
tafarfasa mugani
dan juya mugani
tattaka mugani
442 juya mugani
yinshine×3
yinshine×3
ke juya in baki magani
inada shi inada company
slow and steady banda hanzari
kina ruwa inada hadari
tun safe sai mukai dare
ban fara ba dan in bari
rawa da dan mazari
inta qwaye kadan ka gani
442 mun saba gani
munga fari kuma munga baki
mun chika alkawari
har mun kwace musu rawani
Dan matso
kun botso
Dan taho ki doro
Dan matso
kun botso
Dan taho ki doro
waka na tafi zigi
yan mata sunji kidi
hajiya ta kwance zani
Dan musuku mugani
yinshine×3
yinshine×3
tafarfasa mugani
Dan juya mugani
tattaka mugani
442 juya mugani
yinshine×3
yinshine×3
yan mata abun dubawa ne
duwawu abun zauna wane
sigari abun kunnawa ne
me kuka sha naga yamuku karda kusha
me kuka ja naga yamuku karda kusha
karda ja se kuka ja
karda ku sha se kuka sha
yanxu kuna jin chaji ×2
a zaune din kun kasa tashi×2
yanzu kuna jin chaji ×2
a zaune din kun kasa tashi
waka na tafi zigi
yan mata sunji kidi
hajiya ta kwance zani
Dan musuku mugani
yinshine ×3
yinshine×3
tafarfasa mugani
Dan juya mugani
tattaka mugani
442 juya mugani
yinshine ×3
yinshine ×3