Our Father Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
Our Father - Mr442
...
Our Father
This type of music nawa (sic nawa)
So nike ya karɓu a ghana
Nida turawa duk mu gana
4 4 2
Ya ubangiji kazo ƙasa ka taimake mu
Munsha kansu munata so su yaudaremu
Turawan nan da mun shige suka karɓemu
In mun shiga mun tsaya ilahu su tarbemu
Lokacima ya ƙure sha biyu (12) ne nan kawai
Anayin shi a nan kawai
A zabge ta fashe kawai
Sauti na ziga ta
Tashi na ziga ta
Ni bana taktaka
Tafaɗi kar a ɗagata
Gilli gilline
Ɓarauniyar mawaƙa
Ta wanke tabi lungu
A kama ayi sulhu
Wai yane yayane
Ko sunsha shatane
Wai yane yayane
442 shata
Our father
This type of music nawa