![AFIJAJAN ft. Dantabashir](https://source.boomplaymusic.com/group10/M00/01/20/95124df0f5a0487cbda7957c6137f9e2H3000W3000_464_464.jpg)
AFIJAJAN ft. Dantabashir Lyrics
- Genre:Amapiano
- Year of Release:2025
Lyrics
(Kwasa kwasasa kwasa)
Mai wanka da faro neh
(Kwasa kwasasa kwasa)
Dantabashir
(Kwasa Kwasasa kwasa)
Daga mana hannu a sama
Ana rawa ana dan kwana
Daga mana hannu a sama
Ana rawa ana dan kwana
Daga mana hannu a sama
Ana rawa ana dan kwana
Daga mana hannu a sama
Ana rawa ana dan kwana (gon gon)
Idan da kudi kazo kawo
In babu kudi kazo koma
Idan da kudi kazo kawo
In babu kudi kazo koma
AFIJAJAN nake fita neman kudi kullum
Ni AFIJAJAN nake fita neman kudi kullum
Talauci bama shiri fada muke kullum
Ni da talauci bama shiri fada muke kullum
Talauci bashi da rana
Talauci bashi da rana
Sau daya yayi mini ranaaa
Dan ya kashe makiyana
Kwasa kwasasa kwasa
(Wayyo Allah na)
Kwasa kwasasa kwasa
(Zo siya mana watu)
Kwasa kwasasa kwasa
(Wayyo Allah na)
Kwasa kwasasa kwasa
(Zo siya mana watu)
Bana fada da aboki sai wanda yazo mini da munafurci
Ina da girmama kowa amma ni bana jurewa wulakanci
Wai me nayi maka neh dan uwa kake ta so kaga bayana
Wai me nayi maka neh dan uwa kake taso kaga bayana
Daga mana hannu a sama
Ana rawa ana dan kwana
Daga mana hannu a sama
Ana rawa ana dan kwana
Daga mana hannu a sama
Ana rawa ana dan kwana
Daga mana hannu a sama
Ana rawa ana dan kwana (gon gon)
Idan da kudi kazo kawo
In babu kudi kazo koma
Idan da kudi kazo kawo
In babu kudi kazo koma
(Mega mix)