![BORNO](https://source.boomplaymusic.com/group10/M00/01/18/cfbf5e7c69f14b9cb22fc4fb7f9e876f_464_464.jpg)
BORNO Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2024
Lyrics
BORNO - Blaq waxeery
...
Mai wanka da faro ne
(Rub Master)
Nayi budurwa Maiduguri
Dama nayi mata alkawari
Indai ta iya min uzuri
Wataran ni zan shiga Maiduguri
Yau gani a Borno
Borno
Yau gani a Borno
Borno
Na sauka a Borno
Wayyo
Dadi Borno
A Maiduguri
A Maiduguri
A Maiduguri, a Maiduguri
A Maiduguri akwai mata
Akwai mata
Akwai mata, akwai mata
Kyakkyawa, kyakkyawa
Kyakkyawar budurwa
Tana burge kowa
Ina tsallakewa, Borno zan fara kewa
Yosundana Maiduguri
Ta ce na cika alkawari
Sai da ta kai ni na zaga gari
Kuma naga iyayen ta
Naga kawayen ta
Kuma naga idanun ta
Zinariya
Gata kanuriya
Gata dangin shuwa
Kuma gata dawisuwa
Gata zinariya
Gata kanuriya
Gata dangin shuwa
Kuma gata dawisuwa
Nayi budurwa Maiduguri
Dama nayi mata alkawari
Indai ta iya min uzuri
Wataran ni zan shiga Maiduguri
Yau gani a Borno
Borno
Yau gani a Borno
Borno
Na sauka a Borno
Wayyo
Dadi Borno
A Maiduguri
A Maiduguri
A Maiduguri, a Maiduguri
A Maiduguri akwai mata
Akwai mata
Akwai mata, akwai mata
Translate to English