In Allah ya yarda Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2024
Lyrics
Mai wanka da faro neh
(Bravo master)
Ina sonka
Dan kana sona
Gani gefenka
Damke hannu na
Mama da baba sukayi aure
Kuma auren soyayya
Sannan suka haifeki
Suka sa miki albarka
Yanzu ni kuma na ganki
Kuma ni zan aure ki
In Allah ya yarda
In Allah ya yarda
Ni ina sonki
Dan kina sona
Gani gefenki
Damke hannu na
Kin zama wacce nake kauna
Dan kin yarda kina sona
In kika yarda mu tattauna
Gobe ki kaini wajen baba
A tambaya mini aurenki
Baby na me ke damunki
Kai fa ka tanka Wasila
Kuma kayi waya da Jamila
Kuma in aka baka Ameerah
Nasan sai ka karba
Ni dai bana so
Kana tanka su
Dan nasan ka sani ina kishinka
Bana son wata ya tazo gefenka zan kasheta banda tausayi ni kanka
Akan kaunarka zanyi babban hauka
Lala lala lala lala lala la
Ki bar wannan batun haba baby na
Lala lala lala lala la lala
Kibar wannan batun haba baby na
In Alla ya yarda
In Alla ya yarda
In Alla ya yarda
In Alla ya yarda
Ni ina sonki
Dan kina sona
Gani gefenki
Damke hannu na
Nima ina sonka
Dan kana sona
Gani gefenka
Damke hannu na
Mama da baba sukayi aure
Kuma auren soyayya
Sannan suka haifeki
Suka sa miki albarka
Yanzu ni kuma na ganki
Kuma ni zan aure ki
In Allah ya yarda
In Allah ya yarda