![Na gama yarda (Yabon Annabi)](https://source.boomplaymusic.com/group10/M00/04/06/2319e7cdd87847c78be501956c38d962_464_464.jpg)
Na gama yarda (Yabon Annabi) Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2024
Lyrics
Na riga da na gama yarda
Annabi neh suturata
Na riga da na gama yarda
Annabi neh suturata
Annabi neh sutura ta aaa
Duk duniya waye da girma
Wanda ya kai Maaiki a kima
Wanda makaho ko kuma kurma
Ko gafiyar da aka sa a burma
Sun san da cewa annabin dai
Annabin dai Annabin dai
Annabin dai yafi kowa
Yafi komai yafi kowa
Yafi komai yafi kowaaaaa
Na riga da na gama yarda
Na gama yarda
Annabi neh suturata
Annabi neh suturata
Na riga da na gama yarda
Na gama yarda
Annabi neh suturata
Annabi neh sutura ta
Annabi na daya annabi na biyu
Annabi neh na farkon fada
Annabi Makura Annabi matsaya
Annabi baa mai sujjada
Annabi shugaba annabi jagaba
Annabi neh kadai Musdafaaaa
Wallahi wanda bai bika ba
Bazaya kyautu karshensa ba
Ko ranar kiyama a chan
Allah bazaya kalleshi ba
Allah bazaya kalleshi ba aaaa
Allah duk tsada na jirgi
Allah duk wahala na kudi
Allah kirani nima Madina
Naje ziyarar shugaba na
Annabin dai Annabin dai
Annabin dai yafi kowa
Yafi komai yafi kowa
Yafi komai yafi kowaaaaaa