![Kuyi hakuri (Yan Borno)](https://source.boomplaymusic.com/group10/M00/09/18/eff9d5010c9d4a89ae898e74e5d60924H3000W3000_464_464.jpg)
Kuyi hakuri (Yan Borno) Lyrics
- Genre:Afro Soul
- Year of Release:2024
Lyrics
Ahhhhh aaaaahhhhh aaaaaaaaa aaaaaaaahhh
(Mai wanka da faro neh)
Hmmmmmm hmhmmhmmm hmmmmm hmmmmmm
Shi imani da kaddara
Shi kanshi ibada ne
Kuyi hakuri Yan Borno
Allah zai kareku
Shi imani da kaddara
Shi kanshi ibada ne
Kuyi hakuri Yan Borno
Allah zai kareku
Shi imani da kaddara
Shi kanshi ibada ne
Kuyi hakuri Yan Borno
Allah zai kareku
Iftila'i ne
Duk maj imanj
Duk wani Mumini
Dama ya sani watarana
Kaddara da ita ya kwana
Kuyi hakuri kunji Yan uwa na
Wataran komai zai wucewaa
(Komai zai wucewa)
Allah ka kawo
Allah ka kawo
Allah ka kawo sauki (a Borno)
Allah ka kawo sauyi (a Borno)
Allah ka kai afuwa (a Borno)
Allah ka tsaida ruwa ( a Borno)
Na sani cewa babu dadi
Dan garinku yana da fadi
Jama'a da ana nishadi
Amma sai da Borno ta fadi
(Borno ta fadi)
Allah ka kawo sauyi a Borno