- Genre:World Music/Folklore
- Year of Release:2018
Lyrics
Da Soyayya - Umar M Sharif
...
...... Ehhh da soyayya Da soyayya na fito Nima ayya ayya Da soyayyar ki nake kwana nake tashi ki sani a ranki Hakan ki min biyan bashi Ehhh da soyayyar ka nake kwana nake tashi ka sani a ranka Hakan kayi min biyan bashi ........... ...... Ni na Saba da furta Miki soyayya(ya ) Da Kin duba a fuska da labarin zuciya (ya) bazan so bah in kika ki ni zan Sha wuya(ya) Da kin furta in naji zana yo hadda ki tun karo cikin taro a bubbuda da sun ganki yammata sai suyo Buda yiriri yiriri ............ ............ Ehhh da wasa ne ko gaske kalaman ka(ka) Idan haka ne nayo nasara ku min barka(ka) Na yarda da soyayyar ka gareni ba shakka(ka) Zan aure kaaa na zam takaa A dakin ka in narka ma miyar kukaaa Abincin ka zana kula wajen yi Kar na ciko gishiri Da soyayyar ki nake kwana nake tashi ki sa ni a ranki Hakan ki min biyan bashi ................... Ehh da soyayyar ka nake kwana nake tashi ka sani a ranka Hakan kayi min biyan bashi Ke nayi wa tanadina zaman cikin gida na Mai kwantar da hankali na kece Rabin jikina mu Taru mu raya Sunnah zo jinin jikina mun dace da juna nace ma Yan uwana na kasa boye sanki cikin Raina
Similar Songs
More from Umar M Sharif
Listen to Umar M Sharif Da Soyayya MP3 song. Da Soyayya song from album Tribal Grooves, Vol. 22 is released in 2018. The duration of song is 00:03:24. The song is sung by Umar M Sharif.
Related Tags: Da Soyayya, Da Soyayya song, Da Soyayya MP3 song, Da Soyayya MP3, download Da Soyayya song, Da Soyayya song, Tribal Grooves, Vol. 22 Da Soyayya song, Da Soyayya song by Umar M Sharif, Da Soyayya song download, download Da Soyayya MP3 song