
Sana'a Goma Lyrics
- Genre:Afrobeat
- Year of Release:2022
Lyrics
Sana'a Goma - Lil daddos
...
Manajan kida on the mixed
Maza ne
Lil Daddos
Na tashi da safe
Na mike kaman bugagge
Sai nayi wanka naci dan wake kaman ni ba sisi aiko da sake
Kwatsam na tashi sai na fita a tunani na to maye mafita
Sana'a goma nayi kuma dakyar nake samun makari (ah)
Kuna ina sanda nake wahala
Na tura barrow zuwa ya kanta
Sannan na saida shayi
Na koma aikin kafinta
Am proud to be hustler
Naiman kudi akwai wahala
Nayi sana'oi goma
Amma kullum cikin rigima
Am proud to be hustler
Naiman kudi akwai wahala
Nayi sana'oi goma
Amma kullum cikin rigima
We go make am make am one day ko basu so ba ko basu so ba
My prayer be say one e go each our turn e go each our turn (toh)
A hakan a hakan naci gaba da gashi
In-dai kana naiman sa'a dole sai kayi rashi
Na koma bakanike fa gyara nake tukuru
Ga ciki na babu komai ido na zuru zuru,
Shima wannan babu sa'a na koma saida rake
Fadi tashi nake gayu dan allah kusai rake,
Hakanan na bar wannan na koma aikin labra
Fuska na futu futu kaman a watsa kalluwa
Am proud to be hustler
Naiman kudi akwai wahala
Nayi sana'oi goma
Amma kullum cikin rigima
Am proud to be hustler
Naiman kudi akwai wahala
Nayi sana'oi goma
Amma kullum cikin rigima
We go make am make am one day ko basu so ba ko basu so ba
My prayer be say one e go each our turn e go each our turn
Naiman kudi ban fara shi dan in daina ba
Gashi na fita naima amma ban samu ba
Wani irin dare ne jemage bai ganta ba
Baya ta riga ta kare sai dai a kula gaba,
Sai na koma dinki wai ni tailor
Basir yasa ni gaba kaman dan fillo
Daga nan kuma na koma NAPEP
Na ja auto na ja gincheeng
Wai mai yasa ni kam bani da sa'a
Daga nan sai na canza sa'a
Daga gyaran waya sai na bata suka dukeni kaman nai sata
Am proud to be hustler
Naiman kudi akwai wahala
Nayi sana'oi goma
Amma kullum cikin rigima
Am proud to be hustler
Naiman kudi akwai wahala
Nayi sana'oi goma
Amma kullum cikin rigima
We go make am make am one day ko basu so ba ko basu so ba
My prayer be say one e go each our turn e go each our turn
Am proud to be hustler
Naiman kudi akwai wahala
Nayi sana'oi goma
Amma kullum cikin rigima
Am proud to be hustler
Naiman kudi akwai wahala
Nayi sana'oi goma
Amma kullum cikin rigima
We go make am make am one day ko basu so ba ko basu so ba
My prayer be say one e go each our turn e go each our turn
Majan kida on the mixed