
Sabon Aiki Lyrics
- Genre:Afrobeat
- Year of Release:2023
Lyrics
Sabon Aiki - Lil daddos
...
Manajan kida on the mixed
Yeeeeeeh yeh yeh
Yeeeeeeh yeh yeh
Am on the low, am on the low
Am on the low, am on the low low low low
Ga sabon aiki
Mai kama da yaki
Naiman kudi da suna
Su na fito naima
One day we go make the paper
Yanzu yanzu no be later
Allah gamu gare ka
Addu’an mu ka amsa
Eeeeeeeh yeh yeh
Eeeeeeeh yeh yeh
Am on the low, am on the low
Am on the low, am on the low low
Ni dai zan fita naimo sa’a
Taya za’a ban nace a’a
Kudi a mota rapa rapa
Dana shigo ai sai an tafa
Allah rabu da aikin banza
Munafukai ka rabamu da suma
Bana zamu ga alkhairi ne
Su makiya su gano sharri ne
Babu gudu kuma babu ja
Muna up and down
Sai mu kai ko ana ha maza ha mata
Ni yaro goyon kaka ta
Bana za muyi fafa
Hagu da dama
Idan naga dama
komai aka min sai na rama (sai na rama)
Sai na rama
Zana tashi sama sama
Allahu na kama
Makiya sunga alama
An kawo min breadi ne
Na shashshafa mata bama
I be working for myself
Wasu sunce dan wahala
Indai sune suka naima
Dole zamu basu kala
Akwana a tashi mune
Zamu tara dolar dolar
Inka naima zaka samu
Allah ne ke bada sa’a
Nine maza ina waka
Masu jina ala saka (ala saka)
Ala saka
Yeeeeeeh yeh yeh
Yeeeeeeh yeh yeh
Am on the low, am on the low
Am on the low, am on the low low low low
Ga sabon aiki
Mai kama da yaki
Naiman kudi da suna
Su na fito naima
One day we go make the paper
Yanzu yanzu no be later
Allah gamu gare ka
Addu’an mu ka amsa
In wuya ta kai wuya
Ai Allah ze finda ni
Ai talauci ciwo ne
Kudi shine magani
Kirani yaro dan sa’a
Wane mugu ya ja dani
Kaida baka sona
Matan garin ki sunsan dani
Sun san Danii
Mazane
Sun san Danii
Mazane
Lil daddos, Lil daddos
Manajan kida, na gode
Manajan kida on the mixed