
Karya Suke Lyrics
- Genre:Afrobeat
- Year of Release:2023
Lyrics
Karya Suke - Lil daddos
...
Manajan kida on the mixed
Mazane, Lil daddos
Masu fadin wai baza a gammu a TV ba
Sunan mu ba zayi yawo ba
Wai baza a sammu a TikTok ba
Masu fadin wai baza a gammu a TV ba
Sunan mu ba zayi yawo ba
Wai baza a sammu a TikTok ba
Wai baza muka labari ba
Wallahi karya suke
Ko sun biyo ni sai na dake
Kudin nan sai na rike
Da ikon allah naima nake
Allah da girma yake
Sun dauka hauka na nake
Wa ya gaya maku barna gaban take
Garin maza arewa da ku nake
Dan tashi nake aje fuffuke
Rawan kai sai su kadangare
Son mata sai ni Bazazzage
A garina waye ba bamalle
No be only singing, a rap dinma ni dodo ne (Ah)
Daga fara hawa kidan a mic din ma saida ta kone (Haka)
Mun chanza salon kida, ta koma rapping singing (Eh)
Mu naima kudi arewa, ai sai wawa ke beefing (Tohh)
Muna hada kai da kai, Kai da kai kai
Makiya muke ma ciki, Har ma da bai
Zana maku tuni, Naje dubai
Alasa ranan ina ma da rai,
Ranan ba barci
Ga Lil Daddos a dubai
Kuma inada rai,
Kaman maciji zan fasa kai,
Kuma shiga jerin hausa bakwai (Mazane)
Masu fadin wai baza a gammu a TV ba
Sunan mu ba zayi yawo ba
Wai baza a sammu a TikTok ba
Masu fadin wai baza a gammu a TV ba
Sunan mu ba zayi yawo ba
Wai baza a sammu a TikTok ba
Wai baza muka labari ba
Wallahi karya suke
Ko sun biyo ni sai na dake
Kudin nan sai na rike
Da ikon allah naima nake
Allah da girma yake
Sun dauka hauka na nake (Eh)
Wallahi karya suke
Ko sun biyo ni sai na dake
Kudin nan sai na rike
Da ikon allah naima nake
Allah da girma yake
Sun dauka hauka na nake
Manajan kida on the mixed