Burina Inyi Kudi Lyrics
- Genre:World Music/Folklore
- Year of Release:2022
Lyrics
Burina Inyi Kudi - Lil daddos
...
(Manajan kida on the mix)
Mazane
Lil daddos
Burina burina burina (burina inyi kudi)
Burina burina burina (burina inyi kudi)
Burina shine inyi kudi insai Bugati
Every show Idannazo pa I go shok the paty
Za a Sanni a ko ina qauyika da city
Indai na kama kida Aradu babu birki
Wasu patansu kawai intashi babu sisi
Indai ga Ronaldo chema gayu babu Messi