Mallakina Lyrics
- Genre:World Music/Folklore
- Year of Release:2021
Lyrics
Mallakina - Hairat Abdullahi
...
zan mallaki zabin raina
shine dikka lissafina
farinciki kuma jindadi na
kanaa kwance a raina
tunda dai bama sa einsa
bini dikka einda na dosa
kan sonka xana chi gasaaa..barni in numfasa
ahaiyee ahaiyee
yara eiye nanaye
da so nazo kai tsaye