Zabina Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Zabina - Hairat Abdullahi
...
Soyayya, tun barinki nesa kuka ayayaya.. Soyayya ,ke kike saka ai hauka ayayaya.. Soyayy, har da rayuka kin dauka,haka! ki tafi dani daidai Kar ki sakan kuka bana iya jurewa Dan zan iya yin hauka Na hadu da zabina mai kaunata Sannu Dan albarka Ilimi,mai natsuwa kuma ga wanka Nayi sa'ar gaye kaine, ga ka nan Baya kula yan kwanta masu yawon titi masoyina! Baya kula zaurawa masu tashin liki Kaine nake fata Yafari da wankan shukura harma jampa Wai me nake nema Kuma ga ilimin boko harma addini Dauka da zuciyata na baka rayuwata Girman ka ne ka huta Cikinta babu kazanta Mata suna ta binka Nace dasu su huta Allah ya maka gata Ba wacca zata bika Sai ni gwanarka Nice kalarka Ya zana daina sanka Kai min abinda ba wanda yayi shi Yarda ta zam alaqa Idan ya fito yan mata Kar da Kuma kalleshi Gareku yayyo Rana Kuma shi ya fadamini sai shi Nima hakan na furta Lallai bakwa bina bashi Taurarona dan gata wacce tayi shishshigi, aiko tana da aiki Gashinan! Baya kula yan kwanta masu yawon titi masoyina! Baya kula zaurawa masu tashin liki Kaine nake fata Yafari da wankan shukura harma jampa Wai me nake nema Kuma ga ilimin boko harma addini Yo shine Gashinan Baya kula yan kwanta masu yawon titi masoyina! Baya kula zaurawa masu tashin liki Kaine nake fata Yafari da wankan shukura harma jampa Wai me nake nema Kuma ga ilimin boko harma addini