Lafazina Lyrics
- Genre:New Age
- Year of Release:2023
Lyrics
Lafazina - Hairat Abdullahi
...
....................
Rub master
.............................
Ahhhhh
Jarabta da soyayya zafinta na dandana matuka
Hakika da gona gun kaifi ko Tasha gaban tsoka
Nayi wutar ciki nayi bakinciki na share kukana
Tashiga takai farmaki ta kama hanjina
Dakyar nake fidda numfashi so ya taushi kirjina
Watarn kamar inyi ihu ko wani zaya gano takaicina
Mashi ya sokeni
Wazaya dubeni
Radadinsa zafin azabar yazarce tunanina
Cikin kawaye nake ko barci zana kwanta ...
Nayafe cin amanarda yayimini yazaayi namanta
In so ya dukeka,ya’ayanka har jika,bazaka mantaba yashiga tarihinka kenan
SO
..................................uhmmmm
In namutu shine sanadi kushaideni...kora da hali izayarso yayimun rauni
Fahimta fuska so neh ya cuceni
Zaton danake sabon damukayi zai kwaceni
Ninaga takaina so ya tashi kadani
Cikin wani rami mai zurfi ya jefani
A’a
Har na tsani labarin dayashafi soyayya
Domin tajimin ciwo zuciya tana jinya
Narintse ido kan so bana ganin hanya
Muna tallafan juna a tsakani munshirya
Ganina shi zai auran babu jayayya
Nakori samari Kansa ya rusa tsarina shikuma........................gskya dayace asanina
Kutsaya kuji alamarina
Kodan karami a kanina
Zaiji an rainan nazarina
Wanda nakeso shi yakirani yace wai ansanyamasa rana
Zaayimasa auran dole a don haka dole muyo ban kwana
Zance daga bakin wanda nasoshi tamkarma In zauce
Nakama tunanin konice waiko ma baniceba
Nadau darasi nakama jikina
Amma kuma alamarin nan nadamuna
Zanso inji mainene laifina
Banda sukuni harsai mun tattauna
Nakure nazarina
A iya hangena
Afadan laifina kada so ya gujemun
......,.,,,,,,